Semo da miyar okro

Zainab Jari(xeetertastybites)
Zainab Jari(xeetertastybites) @08165619371z
Sokoto,

Yana da inganci sosai

Semo da miyar okro

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yana da inganci sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Aza tukunya akan wuta sai ki xoba idan suka tafasa ki zoba gari semo ki tuka idan yyi sai ki barshi a wuta for some minute

  2. 2

    Ki aza tukunya ki zoba mai da kayan miya su soyu sosai ki zoba ruwa da kayan maggi shikenan

  3. 3

    Sai ki dafa okro dinki kisa kanwa kadan shikenan kici abunki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Jari(xeetertastybites)
rannar
Sokoto,
Am zaynab jari by name, studying @ udus,live in skt I love cooking .........
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes