Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hr 30mim
2 people
  1. Semavita kofi 3
  2. warm water
  3. Yeast chokali 1
  4. pinchsalt
  5. sugar

Umarnin dafa abinci

1 hr 30mim
  1. 1

    Xaki samu semo dinki ki sai ki xuba sugar 2 tbs pinch of salt sai yeast

  2. 2

    Saiki kawo ruwa mai dumi ki dama kamar kwabin wainar shinkafa kidama shi sosai saiki sa a wuri mai dumi

  3. 3

    Idan ya tashi saiki daura tandarki akan gas ki xuba mai daidai misali

  4. 4

    Idan yayi xafi saiki ringa dibar kunlin kina xubawa idan kasan yayi saiki juya dayan side din

  5. 5

    Shikenan saki cire haka xakiyi har ki gama

  6. 6

    Zaki iya ci da romon nama ko miyar alayyahu ko taushe ko km normal stew

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshants kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes