Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa cup 3
  2. Attaruhu 5
  3. Albasa 2
  4. Maggi 1
  5. Mai ja ko fari
  6. Ruwa
  7. Kwai 3

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki tankade fulawar ki

  2. 2

    Sai ki zuba mata attaruhu da albasar da kika jajjaga

  3. 3

    Sai ki zuba maggi ki zuya

  4. 4

    Ki saka ruwa yanda kike kardai tayi ruwa sosai

  5. 5

    Sai ki samu kaskonki mara kamu ki saka mai ki zuba kullunki

  6. 6

    In baya ya soyu ki juya gaban shkn kin gama wainar ki

  7. 7

    Ki samu mazubi mai kyau ki zuba ki saka yajin ki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halima Mukhtar
Halima Mukhtar @leemerh
rannar

sharhai

Similar Recipes