Kayan aiki

2 people
  1. 4 cupsShinkafa tuwo
  2. 1 cupShinkarfar ci
  3. 2 tablespoon na yeast
  4. Oil to fry
  5. 1big onion
  6. 2 tablespoonna suga

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a jika shinkafa 4cup in ta jiku a kai nika already 1cup na shinkarfar ci in an dafa ta ana kawo nika

  2. 2

    Sai a dama da dafaffiyar shinkarfar

  3. 3

    Sai a ajiye ta a gu mai tsabta a sa mata yeast nata a rufe ta tashi

  4. 4

    Bayan ta tashi sai a kawo sugar a suba sai a fara suyawa a kaskon masa

  5. 5

    Aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Idriss Bilal
Amina Idriss Bilal @cook_36601665
rannar

Similar Recipes