Lemon citta da lemon tsami

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mint
4 yawan abinchi
  1. Citta danya guda 4 manya
  2. 5Lemon tsami guda
  3. Flavour na bebi mix mai abarba da kwakwa

Umarnin dafa abinci

15mint
  1. 1

    Ki kankare bayan citta ki wanketa ki markadata tai laushi

  2. 2

    Saiki tace ko kigoga da abun gugar kubewa sannan ki xuba mata ruwa ta danjiku kamar minti 5 saiki tace.

  3. 3
  4. 4

    Kisa ruwa daidai yadda kikeso ki kawo flavour ki xuba ki juya shikenan kisa a fridge ko kisa kankara.

  5. 5

    Ki yanka lemon tsami ki matse ruwan sannan ki tace shi akan cittar sai ki dan kara ruwa ki dauraye citta da lemon tsamin

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
rannar
A dental therapist, Baker and lots
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes