30pcs RVC

Cozy's_halal_edibles @cozy3040
30pcs RVC
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tankade flour a bowl ki kawo baking powder+baking soda kisaka followed by cocoa powder kiyi mixing ki ije a gefe
- 2
Kisaka sugar a bowl+oil and mix sekisa melted butter kiyi mixing+egg and vanilla saiki juye buttermilk dinki kiyi mixing sekisa food color da veniger
- 3
Ki kawo dry ingredients dinki seki zuba half akan wet ingredients kiyi mixing seki karisa juye roguwan and mix
- 4
Shikenan sekisa a baking pan in 11cm papers, shine zebaki 30pcs na RVC.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Red Velvet Cupcake
Are you a fan of red Velvet cake?Join me to make dis kind of yum one.Also follow my tiktok page for the video. Chef Meehrah Munazah1 -
-
-
-
Red velvet cake
I dedicated dis my red velvet cake recipe to one of our Cookpad authors:Author Azeez Abiola.The Authors send me a message telling me he/she love my recipes😍😍😍but too bad for him/her, Did not understand Hausa, because most of my recipes are on Hausa app.(I use him/her because I don't know weather d author is a male or woman)Tnk u for d encouragement. Jantullu'sbakery -
-
Whipping egg whites with sugar
Nayi wannan recipe din ne dan yan uwana su amfani dashi irin wadanda suke su suyi cake amman basuda whipping cream to yar uwa zaki iya amfani da wannan sannan kuma zaki iya zubawa acikin kabin cake yana karawa cake dadi da kuma taushi. Aysher Babangida (Ayshert Cuisines) -
Mini pancakes
#kadunastate yana da saukin yi sosai kuma yana da dadi. Za a iya cin zallanshi kuma za a iya topping da wani abu. Princess Amrah -
Chocolate cake
A duk kalolin cake da muke dasu babu wanda nafiso kamar chocolate cake kuma yarona ma yanasonshi. Dan haka bana dadewa sai nayi.😋😍 Zeesag Kitchen -
Chocolate cup cakes
#cake Wannan cake baa musamman ne nayi ranar anniversary na Iyalina sunji dadinsa sosae Afrah's kitchen -
-
-
-
-
Chocolate cake
I found this recipe somewhere and decided to give it a try and it turn out to be my best chocolate cake ever superb moist 😋 try it and thank me later #backtoschool @harandemaryam and @slyvinloganleo @meerah22 come and have some Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
100pcs Cupcake
Recipe din nan yana da dadi sosai ga auki sannan kuma ga laushi zakiyi amfani dashi sbd event, biki, suna, sallah da dai sauran su#method#skg Sam's Kitchen -
-
-
-
-
Brownie pizza
Muna godiya ga cookpad muna godiya ga ayzah cuisine da kuma maryama su suka bada gudun mawa wajan ganin wanan brownie pizza ya kammala Allah yasaka da alheri.. Ammaz Kitchen -
Vanilla oil cupcake
#kitchenchallenge wannan cake yanada dadi ga saukin yi bakashe kudi Nafisat Kitchen -
Red velvet cake recipe
Idan kinasamun matsala da red velvet cake to kibi wannan recipe din zai baki abunda kikeso,sannan kuma kiyi using food colour Mai kyau domin samun abunda kikeso daidai, Meenat Kitchen -
-
Vanilla cake pops
Cake ne mai matukar dadi da burgewa. Musamman ga kananan yara. Idan yaranki basa son cin abinci akwai hanyoyin da za ki bi don yi musu dabara. Cake pops ma wani hanyar jawo raayin yara ne. Saboda yara na son alawan tsinke sosai. So idan kin yi wannan sai ki tsira toothpick kamar yanda na yi. Yaranki za su so shi sosai. Ba ma iya yara ba har manya. Ba sai an tsaya gutsira ba kawai sakawa za a yi a baki. Princess Amrah -
-
Chocolate sauce ll
Za a iya amfani dashi wajen kwalliya wa cake ko dangwalawa da kayan maqulashe Afaafy's Kitchen -
Watermelon cookies
Munji dadin cookies din nan nida iyali na inason sarrafa fulawa wajen sawa iyali na farin ciki. Gumel -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16331400
sharhai (6)