Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke shinkafarki sai kimarkada ta
- 2
Sai ki dauko flour dinki kizuba dan daidai aciki kisa kukarki da ruwan kanwa
- 3
Ki kwaba su guri daya idan ruwanki yatafasa sai ki jefa ki soya manki da albasa
- 4
Kidafa kwanki ki bare kisa yaji sai ci
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Danwaken wake da semonvita
Yana da dadi yai fi na fulawa dadi gaskiya ina son danwake so sai Maryamaminu665 -
Danwaken flour
Hmm wannan danwaken bamagana. Yayi dadi sosai. Sai kingwada sannan kibani lbri😋😋 TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Danwaken fulawa
#danwake contest badai dadiba dankuwa iyalina suna Sansa sosai ga sha nishadi . hadiza said lawan -
-
-
-
-
-
Danwaken flour
#Dan-wakecontest.ina mutukar kaunar danwake inason na cishi da man kuli da dafaffen kwai da salak ko kabeji yanamin dadi sosai rukayya habib -
Hadin Garin Dan Wake
A rana ta yau da kullun muna alfahari dake @ayshat abinchi ya hada mu kuma Cookpad ya kulla zumuntaAllah ya barmana ke Ya kara miki lafia ya tsare mana ke aduk inda kike. 🥰 Jamila Ibrahim Tunau -
Steamed Moi moi
Moi moi lover's Hi 😉bismillahn ku @jaafar @Jamitunau @Ayshat_Maduwa65 bazan iya tag din sama da mutane uku ba amma inawa kowa bismillah al ummar cookpad dafatan zaa ci lpya😍#method#skg Sam's Kitchen -
Wainar shinkafa
wannan waina akwaita da laushi ga dadi koba miya zakicita da kuli ko sugar. hadiza said lawan -
-
Dan wake da Miya da yaji😋
Wayyoo dadi, inacin Dan wakennan kamar karya qara hk naitaji😋😋 Teema's Kitchen -
Wainar shinkafa
wannan waina akwai dadi sosai sannan wasu zasuce maiyakawo ungurnu cikin waina to tana sata tayi laushi sosai . hadiza said lawan -
Danwaken filawa
Kowa dai yasan yadda danwake ke da farin jini a arewa. Ba sai na gayawa muku irin dadinsa ba😋 Fatima Ahmad(Mmn Adam) -
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16335880
sharhai