Dambun kifi

Anisa Maishanu
Anisa Maishanu @amaishanu
#Sokotostate

Gaskiya bansan yadda akeyi ba sai na duba cookpad naga yadda akeyi, gaskiya naji dadi oga ma yaji dadin shi sosai

Dambun kifi

Gaskiya bansan yadda akeyi ba sai na duba cookpad naga yadda akeyi, gaskiya naji dadi oga ma yaji dadin shi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hr
3 yawan abinchi
  1. Kifi
  2. Kayan dandano
  3. Citta
  4. Tafarnuwa
  5. Albasa
  6. Curry
  7. Theym
  8. Man suya

Umarnin dafa abinci

1 hr
  1. 1

    Na aza kifina nasa ruwa da kayan kamshi da kayan dandano da albasa da curry

  2. 2

    Na jira sai da ruwa ya tsotse jikinsa sai nayi mashing dinsa na cire kaya

  3. 3

    Sai na barbada yaji da maggi da curry sai na fara soyawa ana juyawa kadan kadan har yayi jan da akeso in yayi zaaji yana kamshi

  4. 4

    Shikenan sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Anisa Maishanu
Anisa Maishanu @amaishanu
rannar
#Sokotostate
Ina matukar son girki wallahi
Kara karantawa

sharhai (3)

Chef A
Chef A @Treatsbyummy
Ya za a soya in? Dan man gyada dayawa ne ko Kuma yaya?

Similar Recipes