Kayan aiki

20min
2people
  1. 1 cupzobo
  2. 50 mlwater
  3. 1/2water melon
  4. 1/2 water melon
  5. Fresh ginger
  6. Cloves
  7. 1 cup zobo leaf
  8. Handful mint leaves
  9. Sugar to taste
  10. Flavor of choice

Umarnin dafa abinci

20min
  1. 1

    Zaa wanke zobo sai a zuba a cikin tukunya a zuba karanfani,naa naa,

  2. 2

    Sai a Dora a wuta a rufe tukunya da marfi abarshi ya tafasa. Sai a safke abarshi ya huce

  3. 3

    A kankare citta danya sai a rabawata asaka a blender a markada daga Nan sai a zuba cikin zobon a gauraya sai a tace ruwan

  4. 4

    A cire bayan kankana a cire kwallayen sai a yankata kanana,

  5. 5

    Daga karshe a zuba favour da suger sai a gauraya a saka a fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Umar
Fatima Umar @fatykt012
rannar

Similar Recipes