Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Zobo
  2. Kayan kamshi
  3. Sukari
  4. Strawberry flavour
  5. Cucumber 1

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko na tafasa zobona da kayan kamshi saina tace

  2. 2

    Sainasa zuba kankara da sukari da markadaddiyar cocumber da flavour

  3. 3

    Saina dansa tiarra berries amma ba dole bane sawan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zuwaira ahamadi
zuwaira ahamadi @zuwaira887
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Garin dadi na nesa 😋
Irin wanan dadi haka lale marhabin 🤝🏼

Similar Recipes