Zobo Drink

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Alhandulillaah oganah Yana matukar son Zobo feye d sauran can Drinks... Shyasa kowani Lkc nake yin maishi

Zobo Drink

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Alhandulillaah oganah Yana matukar son Zobo feye d sauran can Drinks... Shyasa kowani Lkc nake yin maishi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zobo Leafs
  2. Flavor {Vanilla & Strawberry)
  3. Sugar Little
  4. Fresh
  5. Cucumber
  6. Ginger
  7. Kayan Kamshi
  8. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki Sama Tukunya, ki zuba Zobonki, kisamashi kayan Kamshi, kamar Cittah, kayan Kamshi..

  2. 2

    Kibarshi ya dafu sosai, harsai kin fara jin Kamshi

  3. 3

    Saiki dauko Abun tata, ki juye wannan ruwan zobon da kk dafa

  4. 4

    Kikara tachewa, saiki dauko kayan hadinki kamar yadda na lissafo su Asama, Ki zuba Ki juya saiki a Fridge yai sanyi

  5. 5

    Kisha da kowani irin snacks

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes