Miyar ganye da kwai

Askab Kitchen @askab24617
#mukomakitchen
wannan miya tana da dadi ga saukin sarrafawa kuma za'a iya ci da abubuwa da dama.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko za'a jajjaga kayan Miya sai a Dora tukunya akan wuta azuba mai
- 2
Sai a zuba yankakkiyar albasa Adan soya na minti biyu sai a zuba jajjagagen citta da tafarnuwa asoya na minti 2
- 3
Sai a zuba jajjagagen kayan miya a soya, idan ya aoyu sai a zuba ruwa kadan a zuba kayan kamshi da kayan dandano.
- 4
Rufe a barta ta samu zuwa minti goma.
- 5
Idan akaga alama miyar ta dahu sai a rage wutar. A dauko kwai a Kadashi a zuba akai a jiya arufe.
- 6
Azuba yankakken ganyayyakin da aka wankesu tas da gishiri. Sai a barsu su sahu na minti uku
- 7
Shikenan Miya ta kammalu, za'a iya ci da Shinkafa ko tuwo ko doya.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Teba (tuwon garin kwaki) da miyar agushi
Yana da matukar dadi kuma ga saukin sarrafawa. Mrs Maimuna Liman -
Sauce din kifi da ganye
Wanan sauce yana da saukin yi,kuma zaka iya cin sa da abubuwa da yawa.#kadunacookout Sophie's kitchen -
-
-
-
Miyar ugu
#kanostate. Wannan miya tana amfani sabida tana dauke da ganyen da yake kara jini ajiki. Afrah's kitchen -
Miyar ganye (vegetable soup)
Inason miyar ganye musamman taji kayan hadi da ganyayyaki ga dadi ga kuma karin lafiya a jiki. 😋 mhhadejia -
-
Dankalin Hausa da miyar tankwa
Dankalin Hausa na da dadi ga saukin sarrafawa ana iya ci da yaji ko miya, ana iya soyawa ko a dafa Gumel -
Miyar tankwa
Wannan Miya tana d dadi sosae kaci ta d shinkafa ko taliya#girkidayabishiyadaya Zee's Kitchen -
Tuwon shinkafa miyar ganye
Hadin miyar ganyen ugu da water leaf suna kara jini ajikin mutum sosai duo Wanda yasamu matsalar karancin jini aka jimanci yimasa wannan miyar cikin sati daya jininsa zai dawo. Meenat Kitchen -
Miyar gyada da ganyen ugu
Shin kin taba gwada yin miyar ugu da gyada maimakon agushi? Ki gwada wannan yana da dadi musamman a hada da tuwon shinkafa zaki bada labari😋 Fatima Ahmad(Mmn Adam) -
Onion rings
Wannan girki yana da dadi gashi kuma bashida wahalar sarrafawa. Za'a iya hadashi da salad aci. Askab Kitchen -
Miyar ganyen ugu
Wannan miya tana ta matukar amfani ajikin dan Adam domin yana kara jini sosae ajiki da lafiya. Afrah's kitchen -
-
-
Egusi ijebu
#WAZOBIA. Wannan miyar westhern part su sukaci ka yinta amma ko northern part suna yinta tana da dadi sosai,musanma ma da tuwon shinkafa. Zainab Jari(xeetertastybites) -
-
-
-
Miyan ganye
Na tashi ne kawai. Naji Ina sha'awan Miyan ganye da tuwon biski. Shine kawai nayi😋 Zara'u Bappale Gwani -
-
Egg sauce
Yanada saukin yi ga kuma dadin ci. Zaku iya ci da tappashen doya, alale, shinkafa da dai sauransu Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Tuwon shinkafa da miyar agushi
Inason miyar agushi sosai mussaman idan taji hadi da kuma ganye kala kala.#team6dinner mhhadejia -
-
-
Miyan ugu da kabeji mai gyada
Wannan miyar tayi dadi sosai zaki iya cinta da tuwon shinkafa ko kuskus TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16338224
sharhai (2)