Kayan aiki

  1. Kuli
  2. Mai
  3. Albasa 2
  4. Kan kifi 2
  5. Attaruhu 5

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daka kulinki ki kwashe ki aje a gefe

  2. 2

    Sai ki daka kan kifinki ki zuba a Kai

  3. 3

    Sai ki kawo maggi da dakkarkiyar albasa da attaruhu ki hade

  4. 4

    Sai ki zuba Mai a kasko

  5. 5

    Ki soya a low hit Idan yyi zakiji Yana kamshin done

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema babaye
Haleema babaye @Heelamatu
rannar
Kano
Ni maabociyar yin girki ce a koda yaushe
Kara karantawa

sharhai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@Heelamatu wlh kin iya tada kwadayi, inason ina gwada recipe dinki Amma kina short bayanai bana ganewa sosai

Similar Recipes