Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko nafere doya yata nawanke nasa a tukunya nasa ruwa nasa Dan gishiri kadan nadora tadahu
- 2
Bayantadahu saina sauke nadaka tabarbaje nasamu bowl nazuba nakawo maggi shima nafarfasa nazuba nasa curry onga
- 3
Nasa kayan miya dana jajjaga nahada najuya sosai sainadinga mulmulawa kamar kwallo ina tarawa
- 4
Nadinga kawo doyar ina sawa dama nadora maina yayi danzafi nadinga sawa a haka harnagama idan yayi brown
- 5
Sai kajuya dayan bangaren aci dadi lpy
- 6
Bayan nagama nasamu kwai nafasa nasa Dan maggi da citta da dan atturuhu najuya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Yam balls


Yam balls
Wannan abincin yayi dadi sosai😋😋. Musamman kihada da banana smoothie.


Yam Balls
Girkine mesauki gakuma dadi


Yam Balls


Yam balls
Nayi Mana dashi d safe munyi break fast dashi yy Dadi sosae


Yam Balls
#0812kano


Yam balls


Yam balls


Yam balls
Na dada doya ne d safe tamin yawa shine masala sauran a fridge washe gari d safe n Mana yamballs dashi .yy Dadi sosae


Yam balls


Yam balls
Wannan yamball din n nade shi da bread crumbs shiyasa yy kyau hk sosae bae Sha Mae b kuma Kwan y Kama jikinsa sosae


Yam balls
Mum Abdllh's kitchen #1post1hope


Kwallon doya (yam balls)


Yam ball


Yam balls
Yam balls akwai dadi iyalina suna son yam balls #Ramadanrecipecontest


Yam balls


Yam balls


Yam balls and plantain
Ana cinsa da safe koh da dare🤗😋


Yam balls


Yam balls
Munason yam ball nida oga


Yam balls


Yam balls


#Kebbi yam balls


Yam balls


Yam balls
Inasan yam balls musamman nacita d kunun aya


Yam balls
From me


QOSAN DOYA (yam balls)
#kanostate


Yam balls da kwai


Yam boll


Yam balls
#girkidayabishiyadaya

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16393301
sharhai (2)