Indomie and egg

Khady @khadys
Duk sanda Nayi girki ban kalla na kowa ba yana faranta min rai
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko dai zaki Dora ruwa a gas sai ya yayi zafi sai ki zuba indomi dinki ki bari har ta nuna sai ki sauke
- 2
Sai kizu ki kada kwanki a ruba ki yanka albasa da tarugu aciki
- 3
Sai ki Dora prying pan dinki idan mai yayi zafi sai ki soya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Dafadukar Indomie da Dankali
#SSMK wannan dai girki ne na kowa da kowa dan manya da yara duk suna son indomie, na hada ta da dankali ne dan karin armashi😍


Fried indomie
Wannan girkinmu yayi dadi sosai, domin duk Wanda ya ci sai ya Kara


Indomie with egg and ice fish
#SKG


Farfesun kaza
#kitchenhuntchallengeMaigida na yanasun farfesu Duk sanda nayi yana ci yana santi


Vegetables indomie
#nazabiyingirki sbd Ina matukar jin dadi naga inayin girki .ina matukar son wanan indomie shiyasa akullum take wakiltani.Girkinan na musamman ne sbd kullum uwargida inxta dafa indomie tana sarasa ta yacce xta sake sabon salo kuma batada wahalar dayawaKaina na dafawa


Indomie da kwai
#tel


Indomie
#kaitas


Indomie
Nayi tane saboda ina jin yunwa sosai Kuma tana da sawqin dafawa


Indomie with egg


Indomie with egg
idan ka dawo daga aiki kana jin yunwa baka da zabi sai na dafa indomie😋


Golden yam
Gaskiya doya bata dameni ba Amma duk sanda nayi wannan doyan inason ta sosai yara na sunason shi.


Indomie With Cooked Egg
Tanada saukin sarrafawa


Gurasa
Nayi shine na siyar ga dadi ba magana kowa yaji dadin shi Alhamdulillah.


Indomie da plantain
#Cks


Indomie da busashin kifi


Indomie pizza
Girki ne mai matukar sauki Wanda baya daukan lokaci gun girka shi


Egg pastries
Wannan girki yayi dadi iyali na sunji dadin sa. Kasance me sauya fasalin girki domin acishi da nishadi


Awarar indomie
#Ramadan sadaka: wannan awarar tayi dadi sosai


Indomie
Hmmm,ba irin dahuwar da muka saba yiba minti kadan an tafasa indomie,uwar gida,amarya,emmata a gwada wannan


Vegetable indomie
Wannan indomie din nayi t ne lokacin......


Jollof din indomie


Cous cous da wake da miyan alayyahu
Ban cika son cous cous ba amma duk randa nayi shi da wake da miyan ganye na kan ci sosai saboda akwai dadi #1post1hope


Egg pizza
Girki me kayatarwa #rukys


Dafadukar indomie
# Sam's kitchen #SKG


Soyayyar Indomie da wai
Wannan girki ga dadi ga kuma saukinyi


Indomie da kwai


Indomie da kwai
Nakan yi indomie alokacin da maigidansa yake sauri zai fita aiki da wuri


Masar indomie
Tayi dadi duk d indomie Bata dame ni b Amma naji dadinta👌


Peppered chips da Shayin Goruba
Na kwana biyu shuru nace de yau gara in daura girki.


Indomie mai kwai
Wannan girki ya birge iyalina ya musu dadi #team6breakfast

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16394246
sharhai