Shawarma

sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156

Kowa nasan shawarma musamman ta kaza

Shawarma

Kowa nasan shawarma musamman ta kaza

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
Mutane 20 yawan abinchi
  1. Tsokar kaza (chicken breast)
  2. Kayan kamshi (spices)
  3. Tafarnuwa(garlic)
  4. Chilli powder
  5. Maggi (seasoning)
  6. Mai (vegetable oil)
  7. Attaruhu da albasa (pepper & onion)
  8. Shawarma bread
  9. Mayonnaise & Ketchup
  10. Cabbage & Carrot

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Dafarko zan gyara tsokar kazata nai yankata kanana

  2. 2

    Nasa mata duk kalolin spices din danake bukata

  3. 3

    Najuya sosai komai ya shiga jikinshi nabashshi har tsahon 1hr

  4. 4

    Komai yayi yayi awa 1 na dakko na zuba mai a kasko nasa attaruhu da albasa na dafashi ana zuba man kadan

  5. 5

    Ga kayan hada shawarma nan zan hada ketchup da mayonnaise da maggi na shafa a jikin bread din shawarma na yanka cabbage da carrots na hadasu suma

  6. 6

    Na zuba kayan hadina nayi rolling dinta ina gasata da wuta kadan.

  7. 7

    Na nadeta a takadda (plain sheet)Shawarma

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
rannar

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
inde samu wannan bude baki ♨
sobo kawai zan aza 😋

Similar Recipes