Sinasir and vegetable soup

Maryam Umar @Ambabyomar
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki jiqa shinkafar masarki for 30 minutes
Ki wanke shinkafar,ki hadasu da dafaffar shinkafa da albasa kisa yeast ki niqasu duka. - 2
Ki hada kullunki kisa sugar kisa gishiri kadan kisa madara kisa nono kadan da baking powder.ki barshi arana ya tashi.
Idan ya tashi sai ki gasa da frying pan - 3
- 4
Kisa manjanki da albasa idan ya soyu kisa kayan miya kisoya sama-sama kisa ruwa.
Idan suka tafasa kisa maggi da kayan qamshi kisa kifinki da tafasasshen nama.
Idan ya dahu kisa alayyahu
Similar Recipes
-
-
-
Masa da miyar Alayaho
#gargajiya , Happy Anniversary Admin aunty jamila Tunau muna alfaari dake,Allah ya kara muku zaman lafiya da konciya hankali Allah yayiwa zuriya albarka ya rufamuna asiri duniya da lahira, wana girki nakine muna tayaki murna Allah ya bar kauna tare da abba yayi budi mai albarka 🤗🥰 Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
Sinasir
Gargajiya nada Dadi da Gina jiki, kana ci kana samun annashuwa. Ga laushi da dandano. #kitchenhuntchallenge Walies Cuisine -
-
-
-
Sinasir
Wannan shine Karo n farko da na taba yin sinasir Kuma Alhamdulillah yayi Dadi sosae Kuma yy kyau ko a Ido💃 Zee's Kitchen -
-
Tilapia fish peper soup
#ramadansadaka yan uwa ya ibada Allah ya amshi ibadumu da adduoimu yasa munaciki yantantu bayi Maman jaafar(khairan) -
Cow leg peper soup
#soup maigidana naso cowleg peper soup shiyasa nake yawan yinsa ama wana banda pictures step step ba sabida seda na gama na tuna cewa ai munada challenge na soup Maman jaafar(khairan) -
Local rice and beans moringa jollof
My family always like rice and beans combo#teamsokoto Hauwa Bunza -
Chicken and vegetable soup
Dani da family na munaso vegetables sosai musaman maigidana shiyasa a kulu bana rasa su a fridge da vegetables da fruits bana wasa dasu shiyasa nima a kulu nakan nemo hanya sarafasu Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Sinasir
Wan nn shine karo na farko dana taba yin sinasir naga recipe gurin chef ayza and Alhamdulillah yayi kyau sosai masha Allah khamz pastries _n _more -
-
-
-
Chapati and lamb tikka soup
Wana abici ne na yan Indian ne,Yawanci inda zanyi chapati da flour nakeyi kuma yawanci mutane ma haka sukeyi, to wata yar Indian tacemu ai asali chapati bada flour akeyi ba wai ashe hade hade ne na gari kusan biyar( alkama, gero, masara, soya , chickpea lentil)ake hadawa ayi chapati , to sabida inaso nagan babancinsa dana flour shine nasiye asali gari chapati nayi dashi kuma gaskiya akaiw babanci da kina cine baya isarki ; inda nayi 2cup flour ma chapati har sawra yakeyi ama wana sede na koma kitchen na kara murza wani sabida 2cup din bai ishemu ba ga lawshi ga dadi ga danko , kai har tuwo seda nayi da garin 🤭🤣🤣🤣sabida hadi garine mai bada lafiya ajiki baya busa mutu kamar flour Maman jaafar(khairan) -
Beef and vegetable sauce with Creole Rice
Wana hadi shikafa da soyaye taliya shi yan French kecema Creole rice kuma yanada sawki yi Maman jaafar(khairan) -
-
-
Cow leg peper soup
Family naso cowleg Sosai musaman oga ina gayata Walies kitchen N small shops,A.H Golden delicacies da Meerah's cuisine 🥰 Maman jaafar(khairan) -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16440935
sharhai (2)