Kayan aiki

2hrs
3 yawan abinchi
  1. Fulawa kofi 3 d rabi
  2. 1Sugar kofi
  3. Butter 1 sachet
  4. 1Kwai
  5. Vanilla flavour cokali babba 1

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Ki hada sugar da butter da kwai da flavour ki mixing in yayi

  2. 2

    Saiki xuba flour ki making dough inkin gama saiki samu cutter ki rinka fitar d shape din dakikeso.

  3. 3
  4. 4

    Saiki gasa a preheated oven wutar sama d kasa na tsawon minti 10-15 yadanganta d xafin oven xai iya fin hk.

  5. 5

    Ni nayi amfani d fork na gutsira na mulmula saina dan sa fork na danna shi inkingama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
rannar
A dental therapist, Baker and lots
Kara karantawa

Similar Recipes