Tura

Kayan aiki

  1. Coconut
  2. 2 cupsflour
  3. 2eggs
  4. 1/4 cupsugar +1T
  5. 2 Tbutter/veg oil
  6. 1 cupcoconut milk
  7. & 1/3 cups milk
  8. 1ts baking powder
  9. 1/2ts Baking soda
  10. 1/2 tvanilla flavor
  11. 1/4 tsalt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki goga kwakwa ki nika ki tace sai ki samu coconut milk

  2. 2

    Ki tankade fulawa kisa salt, Baking powder, baking soda ki motsa su hade

  3. 3

    Ki fasa kwai kisa sugar, Melted Butter kisa 1 cup coconut milk.

  4. 4

    Kisa 1/3 cup milk ki zuba hadin fulawa kiyi mixing ki goga kwakwa kadan ki zuba sai kiyi mixing. Ki zuba mai non stick pan ki zuba batter dinki sai ki rufe.

  5. 5

    Idan kinji kanshi sai ki bude ki juya Bayan minti ɗaya ki cire,haka zakiyi har ki kare

  6. 6

    Enjoy 😉

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

Similar Recipes