Dafaffen dankali me sauce da kaza

Salamatu Labaran
Salamatu Labaran @Salma76

Dafaffen dankali da sauce din kwai da kaza.

Dafaffen dankali me sauce da kaza

Dafaffen dankali da sauce din kwai da kaza.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
2 yawan abinchi
  1. Dankali
  2. Kwai
  3. Kayan miya
  4. Kayan kamshi
  5. Mangyada
  6. Maggi
  7. Sashin kaza
  8. Ruwa da gishiri

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Na farko a fere dankali a yayyanka a wanke a zuba a tukunya mai tsafta a dora a wuta a zuba ruwa asa gishiri kadan.

  2. 2

    Zaa iya ci safe,rana ko dare

  3. 3

    Bayan ya dahu sai atsame a zuba a mazubi a rufe.

  4. 4

    A yanka ko jajjaga kayan miya bayan an wanke tsab,sai a zuba a tukunyar tuya asa mai kadan a soya asa maggi da kayan kamshi.

  5. 5

    Sai a kawo kwai a fasa a buga sai a juye a gauraya asa ruwa kadan a rufe a rage wuta su hadu,daga nan a juye a mazubi.

  6. 6

    Kazan kuma idan an wake sai a tafasa da albasa da kayan kamshi, sai a soya ta a hada da dankali da sauce sai ci.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Salamatu Labaran
rannar
Am a journalist,love to cook every time.
Kara karantawa

Similar Recipes