Soyayyen Kayan ciki 😋

Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳
Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳 @Hh08138400
Zaria, Kaduna, Najeriya

Allah sarki Sallah layyah
Shi kawai na tuna.. Amma kuma idan kina chi kamar kina chin na layyah

Allah y bamu aron Rai

Soyayyen Kayan ciki 😋

Allah sarki Sallah layyah
Shi kawai na tuna.. Amma kuma idan kina chi kamar kina chin na layyah

Allah y bamu aron Rai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa 3mintuna
Mutane 3 yawan abinchi
  1. Kayan ciki
  2. Maggi 2
  3. Kayan kamshi tareda garlic
  4. Mai

Umarnin dafa abinci

Awa 3mintuna
  1. 1

    Ki wanke kayan ciki tareda 🍋 ki tabbatr babu datti musamma kayan hanji

  2. 2

    Ki zuba antukunya ki zuba kayan kamshi d komai d komai yayi ta nuna

  3. 3

    Saiki duba kigani idan ya nuna. Kisa mai a wuta tareda albasa,

  4. 4

    Ki shipping kayan cikin Wani container

  5. 5

    Saiki rika diba kina zubawa a mai,

  6. 6

    Saikinyi a hankali sbd Yana tallatsi,

  7. 7

    Haka zakiyitayi har sai kingama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳
rannar
Zaria, Kaduna, Najeriya

Similar Recipes