ICE TEA 🍹👩‍🍳👩‍🍳

ameerah's kitchen
ameerah's kitchen @cook_37546702

Hmm yummy dadinsa da dandanonsa nadabanne sai kongwada xaku bani labari

Tura

Kayan aiki

  1. Lipton
  2. cucumber
  3. glassIce
  4. naanaa
  5. Sugar syrup
  6. Lemon juice
  7. pineapple
  8. spirit

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki hada Lipton cucumber nanaa lemon tsami pineapple kidafa idan Kika dafasu saka dafu

  2. 2

    Sai ki tace bayan kintace sai kisa kankara a glass cup kisa lemon spirit

  3. 3

    Sai kikawo hadin Lipton dinki kixuba kisa sugar ko honey wato xuma duk Wanda kike dashi

  4. 4

    Sai kisa sai kiyi decoration din dakikeso akai

  5. 5

    Our ice tea is ready👩‍🍳🍹

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ameerah's kitchen
ameerah's kitchen @cook_37546702
rannar

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@cook_37546702 weldon Ameerah and welcome to cookpad. Bari nadanyi miki gyara kinga inda kikesa sunanki to anan zakisa sunan girkin inda kikesa sunan girkin kuma that’s where u will add what inspired u. Misali kidansa story na girkin koda kadan ne. Duk abinda baki gane ba . Pls ask me am here for you . Thanks

Similar Recipes