Kayan aiki

30min
4 yawan abinchi
  1. 3Filawa kofi
  2. 2Kwai
  3. cokaliBaking rabin
  4. Butter kadan
  5. Sugar Dan daidai
  6. Gishiri kadan
  7. Ruwa
  8. Mai
  9. Madara Dan daidai

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Dafarko nasa filawa da sauran Kayan hadin na kwaba kar yyi ruwa dai narufe nadan mintina

  2. 2

    Nasa mai awuta yyi zafi nafara so yawa shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Amatoullah
rannar
Kaduna

Similar Recipes