Beef and veggies stir fry

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna

Wannan stir fry din yana da matukar dadi kuma za a iya cinsa da komai, har zallansa ma ana iya ci. #choosetocook #nazabiinyigirki

Beef and veggies stir fry

Wannan stir fry din yana da matukar dadi kuma za a iya cinsa da komai, har zallansa ma ana iya ci. #choosetocook #nazabiinyigirki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. 1/3 kgbeef
  2. bell pepper 1 green
  3. 1bell pepper red
  4. 1carrot
  5. 1medium size onion
  6. 1teaspoon curry powder
  7. Seasoning to taste
  8. 2medium scotch bonnets
  9. 1tablespoon dark soy sauce
  10. 2tablespoons vegetable oil
  11. Spices of your choice

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Ki yanka beef sirara da dan tsayi, sai ki zuba seasoning da spices a kansu ki jujjuya ki tabbata sun shiga cikinshi

  2. 2

    Sai ki zuba mai a pan, ki dauko naman ki zuba ki yi ta jujjuya shi har sai ya fara taushi

  3. 3

    Ki zuba yankakkin veggies din da na lissafa a sama tare da albasa da attarugu,

  4. 4

    Za ki ga ruwa ya fito ba sai kin kara wani ba. Sai ki zuba dark ko light soy sauce dinki amma ni da dark nayi amfani.

  5. 5

    Ana iya ci da shinkafa ko taliya. Har haka dinshi ma ana iya ci.

  6. 6

    Idan komai ya yi naman ma ya yi taushi shikenan sai ki sauke kin gama.

  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai (4)

H Maigaree
H Maigaree @meals_by_Hajeer
Please ni in na sa a pan baya laushi pls meye yasa?

Similar Recipes