Tura

Kayan aiki

  1. 10Tattasae
  2. 10Tarugu
  3. 8Tumatur
  4. Albasa 4(masu grirma)
  5. 6Maggie me kololo
  6. 1Farin maggie(Ajino)
  7. Curry
  8. Spices
  9. Man jaa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke tattsasai,albasa tumatur sae ki yayyanka ko wanne a wuri daban

  2. 2
  3. 3

    Sae ki wanke tarugunki ki dakashi

  4. 4

    Sai ki zuba man jaa acikin caftataccen pan inki

  5. 5

    Ki zuba tattasai,Albasa, Tumatur,tarugu,curry, spices da maggie,sae ki motse su su hade a rufeshi na minti biyar

  6. 6

    Bayan minti biyar,Zaki iya cin wan an sause in da farar doya,shinkafa fara, couscous, spaghetti,plumb😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes