Tura

Kayan aiki

30 to 40m
4 yawan abinchi
  1. Dakakin kanxo
  2. Tarugu da Tattasai
  3. Ruwa
  4. Maggi
  5. Manja da kitsi
  6. Albasa
  7. Alayahu ko sure da lawashi

Umarnin dafa abinci

30 to 40m
  1. 1

    Dafarko xaki xuba ruwa a tukunya da jajagage tarugu da albasa da tattasai

  2. 2

    Sai kixuba manja idan sukayi ta tafasa sai ki wanke dakaken kanxoki ki xuba cikin tukunya

  3. 3

    Ki rufe ki barshi kamar 10m sai ki xuba kitse bayan 10m sai ki sauke akan wuta da huwar kanxo ta kamala

  4. 4

    Sai ki rufe jinkadan sai ki xuba Kayan maggi ki da alayahu ko tsure da alawashi nidai nasa alayahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
BABA SHEHU HAUWAU
rannar

Similar Recipes