Zobo II

khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409

#worldfoodday
#nazabiinyigirki Ina matukar son zobo a rayuwata✨

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
2 yawan abinchi
  1. Gayen zobo
  2. Girfa
  3. Sugar
  4. Cucumber

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Da farko Zaki gyara zobo sai ki wanki sannan ki sa a wuta.

  2. 2

    Sai ki zuba girfa da cucumber (optional) sannan ki bari shi ya tafasa for 15mins.

  3. 3

    Sai ki sauki ki bar shi ya huce. Sai ki tace.

  4. 4

    Sai kisa sugar sannan ki sa fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409
rannar
Love trying new recipes✨
Kara karantawa

Similar Recipes