Coconut ladoo

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 minutes
5 yawan abinchi
  1. Milk kofi 2
  2. Sugar 2 spoon
  3. Coconut kofi 1
  4. Milk powder

Umarnin dafa abinci

5 minutes
  1. 1

    Zaki bare coconut dinki ki cire bakin bayan saiki gurza shi.

  2. 2

    Zaki dora madaranki ta ruwa a wuta ki intayi kauri ki xuba coconut

  3. 3

    Ki juya saiki saka madaran gari ki tuka, saiki sauke inya sha iska ki mulmula.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysha Little
Aysha Little @cook_18230895
rannar

sharhai

Similar Recipes