Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tankade fulawa kisa salt ki zuba ruwa kiyi mixing har yayi kauri kuma kar yayi ruwa sosai, sai ki zuba oil
- 2
Ki kunna wuta sai ki riƙa shafa haɗin fulawan A non stick pan ki gasa in yayi sai ki cire,
- 3
Haka zakiyi har ki gama kin samu spring rolls sheets kenan
- 4
Ki zuba mai yayi zafi kisa albasa sai ginger & garlic paste sai ki zuba minced meat da pepper
- 5
Kisa carrot sai seasoning in yayi sai kisa cabbage saboda shi baya don wuta sai ki sauke
- 6
Ki zuba fulawa a cup kisa ruwa sai ki aza sheet kisa filling kiyi nadin spring rolls in kin gama sai ki soya a mai mai zafi. Enjoy
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Spring rolls
Spring rolls yn da dadi sosae duk da kansacewa nafi son samosa akan shi Amma naji dadinsa sosae .#yclass Zee's Kitchen -
-
-
-
Crispy spring rolls
I love snacks as usualIt very important to eat this snacks...I did it to my self Meenary Delicacies -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16578214
sharhai