Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwakwa 2 manya
  2. 1 cupSugar
  3. Butter 4 tablespoon
  4. Vanilla flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fashe kwakwarki ki wanke sannan ki gogeta ki wanke ki shanya ta bushe bayan ta bushe sai ki cakudeta da sugar

  2. 2

    Bayan kegama sai ki dora tukunyarki akan wuta kisaka butter ya narke

  3. 3

    Sannan sai ki zuba kwakwarki sannan sai kisa flavor sannan sai kiyita juyawa

  4. 4

    Har sai tayi yanda kikeson kalar kuma wutar kadan zaki saka

  5. 5

    Bayan tayi sai kibarta tasha iska😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

Similar Recipes