Soyayyiyar kaza

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

Wannan Kazan ta musamman ce. #wechoosetocook

Tura

Kayan aiki

Awa daya
Mutane uku
  1. Kaza kilo daya
  2. Man soyawa
  3. cokaliGarlic 🧄 rabin
  4. Ginger da turmeric rabin tspn
  5. Albasa manya guda biyu
  6. Maggi yadda ake bukata
  7. Dan attarugu
  8. Curry da thyme rabin tspn
  9. Parsley
  10. Flour
  11. i

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Da farko zaki samo kazarki sai ki wanke ki tsane

  2. 2

    Ki samo tukunyarki sai ki zuba kazan, garlick, ginger, turmeric da attarugu da kika jajjaga ki zuba akai

  3. 3

    Sai ki zuba sauran Kayan hadin. Sai ki rufe ki barshi ya nuna iya yadda ya miki

  4. 4

    Idan ya nuna saiki tsane ki barbada flour akai sai ki siya cikin mai mai zafi sosai.

  5. 5

    Sai na here a kan plate na zuzzuba parsley akai

  6. 6

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

Similar Recipes