Miyar egusi

Ummu Muhammad
Ummu Muhammad @Amina9413

Miyar egusi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 30min
3 yawan abinchi
  1. Tumatir
  2. Albasa
  3. atarugu
  4. egusi
  5. Maggi
  6. spices
  7. danyen zogale
  8. ganda
  9. mai

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Farko zaki dauraye tukunyar ki ki zuba maia ki yanka albsa ki soya dai dai da

  2. 2

    Sai ki zuba garin egusi ki soya sannan ki kawo markaddaen kayan miyanki ki zuba ki g kawo gandar ki wadda kika tafasata kika zubar da ruwan ki xuba

  3. 3

    Ayinki xaki iyqcin tuwon shinkafa ko tuwon masara da miyar

  4. 4

    Sai ki rufe yadan dahu na wani lokaci saiki bude kisa sinadarin dandano da zogale kina dan motsawa har miyar ta yi dai dai da ra,

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu Muhammad
Ummu Muhammad @Amina9413
rannar
I like cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes