Banana smoothie

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Dadi baa magana

Banana smoothie

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Dadi baa magana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10m
2 yawan abinchi
  1. 2 pcsAyaba
  2. 1Madara ludayi
  3. Ice cream 1 scope
  4. 3Dabino guda
  5. Se kunun aya Mai sanyi

Umarnin dafa abinci

10m
  1. 1

    Kisa komai a blender kiyi blending nasa yazama very smooth shikenan se Sha

  2. 2

    Nasha nawa da stuffed bread

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes