Lemon aya

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

Yana d matukar dadi musamman dana hadashi d kwakwa d dabino gardinsa ba’a magana😋😋

Lemon aya

Masu dafa abinci 16 suna shirin yin wannan

Yana d matukar dadi musamman dana hadashi d kwakwa d dabino gardinsa ba’a magana😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
3 yawan abinchi
  1. 1Aya kofi
  2. 1Dabino gwongwani
  3. 1Kwakwa guda
  4. 1Madara peak gwongwani
  5. Sukari 1/4 cup (in kinason xaki xaki iya karawa)

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Da farko Xaki wanke ayarki ki surfa ki wanke duk wani datti sai cire kwallon dabinon ki d yayyaka kwakwarki ki wanke su tas

  2. 2

    Sai ki xuba a blender kisa ruwa ki markada

  3. 3

    Sai ki samu mayanin ki(abun tatar koko) ki kara ruwa kadan ki tace

  4. 4

    Sai ki sa madara ki juya

  5. 5

    Kisa suga ki juya sai kisa a fridge yyi sanyi ko kuma kisa kankara

  6. 6

    Shikkenan kin gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

sharhai

Similar Recipes