Tura

Kayan aiki

Awa 1 d rabi
Mutane 2 yawan abinchi
  1. 10Dankalin turawa
  2. 3Plantain
  3. 5Egg
  4. Kayan Miya
  5. Sinadaran dandano
  6. Cabbage cucumber carrot da albasa
  7. Ketchup
  8. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

Awa 1 d rabi
  1. 1

    Na fere Dankali na wanke na yayyanka

    Na sa gishri kdan tareda Daura mai a wuta na soya na aje agefe

  2. 2

    Na yanka plantain na soya shma na aje agefe

  3. 3

    Na fasa Kwai tareda jajjaga ilahirin Kayan miya Dakuma Yan ka Kayan lambu duka na antayasu ackn wannan kwan

  4. 4

    Na dauko nonstick pan na soya kamar shape in pizza 🍕 na dauko pizza cutter na yanka kamar pizza

  5. 5

    Shkenan angama akasha d shayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳
rannar
Zaria, Kaduna, Najeriya

Similar Recipes