Kayan aiki

  1. Kifi
  2. mai
  3. albasa
  4. tarugu/attarugu
  5. curry
  6. spices
  7. kayan dandano(maggi)
  8. ginger, tafarnuwa
  9. flopaper

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyera kifinki,ki wanke da lemon tsami saboda karnin ya fita, sai ki yayyanka albasarki ki ajiyeta. kiyi jajjage tare da tafarnuwa da ginger.

  2. 2
  3. 3

    Sai ki zuba komai akan kifinki tare da curry da spices dinki da kayan dandanonki,sai kisa ciki flopaper sai a nade a sa a oven in babu zaki iya sawa a clonder ya turarashi. sai ci.

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai (8)

Wanda aka rubuta daga

Ummu Sumy MOha
Ummu Sumy MOha @Yufash12
rannar
I love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes