Alkubus

Raulat Halilu @cook_34883418
#OMN Ina Da Garin Alkama Fida Da wata daya yanxu shine Nadauko nayi anfane dashi.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki dankadi Garin alkama da fulawa
- 2
Sai kisaka gishri da yeast kadan kizuba ruwa kikwaba shi kamar kwabin fanke
- 3
Yafanfi kauri kadan sai kibarshi ya tashi
- 4
Sai kidauko mazubi kisaka Mai aciki yanda zai kaba inkinzo ciriwa
- 5
Sai kiturarashi Nacishi da miyar Taushi.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Alkubus na alkama
#KadunaState.Alkubus yana daga cikin abincin gargajiya da ake yin shi da garin alkama ko fulawa,ana cin shi da miyar taushe ko kabewa ko farfesu da sauransu. mhhadejia -
Alkubus
Wannan shine karo na farko da na tabayin alkubus ku alhamdulillah ya fito da kyau kuma yayi dadi duk da cewa yara sunche beji gishiri ba 😅Na sadaukar da girkin nan ga duk yan Cookpad Hausa only amma 😎😃 Jamila Ibrahim Tunau -
Alkubus
Alkubus abincin gargajiya ne Wanda aka sarinsa hausawa ne maciyansa ,akan yisa da salo daban daban wasu kanyi na zalla flour wasu Kuma zalla alkama wasu Kuma sukan hada flour da alkama din a lokaci guda . Meenat Kitchen -
Amala with egushi soup
#OMN! Inada garin amala ya dade sosai yana ajiye sai yanxu na tuna na fito dashi. Narnet Kitchen -
Alkubus
alkubus akwai dadi karma inkin hadashi da miyar taushe ko agushi Dan iyali suna kaunar sucishi akarin kumallo da safe #2206. hadiza said lawan -
Dublan din alkama
#DUBLAN na gwada sarrafa garin alkama wajenyin dublan kuma naji dadinta matuka Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) -
Awara
#omn Ina da waken suya a ajiye na tsawon wata biyu,shine nafito dashi inyi wannan challenge din. R@shows Cuisine -
-
Fankaso
Fankaso naui ne na abincin gargajiya da akeyi da garin alkama,ana cin shi da taushe,parpesu,sikari ko zuma. mhhadejia -
-
-
Alkubus
A gskia inason alkubus sosae duk da yana da saurin ginsa amma idan na hadashi da veggies sauce abun ba'a magana #foodfolio Sholly's Kitchen -
Whole wheat flatbread
Shin kinsan zaki iyah sarrafa garin alkama(whole wheat flour)kamar yadda kike sarrafa flour😉akwae hanyoyi fiye da 100+ na sarrafa alkama,gata da amfani da kara lfy ajiki sosae..❤✔ Firdausy Salees -
-
Fried rice da kaza & salad
#omn Ina da nama kusan 1mnth a freezer sai yanxu nayi tuna nin nayi wannan hadin Mai dadi...😋 Khadija Habibie -
-
-
-
-
Dan waken alkama
Alkama tana da matukar amfani a jikin mu sannan Dan waken nan yayi dadi sosai Safiyya sabo abubakar -
Tuwon Alkama &Semo
Tuwon alkama da semo da miyan danyen kubewa tare da stew Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine -
Alkubus
Ban tabayin alkubus ba wannan ne nafarko kuma munji dadinshi sosai. @jamilatunau ganaea😂 Oum Nihal -
-
-
-
Alkubus
Alkubus yana daya daga cikin abincin gargajiya dana fi so😋😍ga dadi ga saukin yi zhalphart kitchen -
Danwake
#OMN inada ragowar garin danwake yafi 1month yau kawai na dauko nayi amfani dashi. Kuma munji dadin shi sosai Oum Nihal -
-
Fankasu (fankasau)
Fankasu ya kasu kashi 3 Wanda wasu suke sarrafawa da Zalla alkama wasu zalla flour wasu kuma sukanyi combination of two watau alkama da flour. To nimadai inadaya daga cikin masu combination Meenat Kitchen -
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16673059
sharhai