Bandashe (gurasa da kuli kuli)

Ashley's Cakes And More
Ashley's Cakes And More @Magashi1

Fulawa ta takai 6 weeks namanta da ita sai da wannan challenge din nace bara dai na buncike kitchen dina naga mai zan samu? Kawai ina duba wa naga ina da fulawa, wani abin burgewa sai naga ina da yajin kuli kuli kawai sai nace bara na kwaba fulawa ta nayi gurasa nayi bandashe. @ #omn

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45 minutes
2 people
  1. 2 cupsflour
  2. 1& half teaspoon of yeast
  3. 1tbspoon of suger
  4. Pinchsalt
  5. Warm water
  6. Yajin Kulli kuli
  7. Onion
  8. Oil

Umarnin dafa abinci

45 minutes
  1. 1

    Bayan na tankade flour, sai kawo yeast nazuba na zuba gishiri da suger na juya sosai sai na kawo ruwan dumi

  2. 2

    Na zuba na kwaba shi sosai na barshi ya Dan tashi da ma na kunna oven dina yayi zafi

  3. 3

    Sai dauko kwababbiyar fulawa ta nasamu Tiran oven nasa baking paper

  4. 4

    Sai na dinga gutsuro fulawata in fadadata nayi mata shape din gurasa bayan na gama

  5. 5

    Sai NASA a oven na gasa, bayan ta gasu sai na samu plate INA saw a INA zuba yaji.

  6. 6

    Kuli kuli ina barbada main kuli da albasa bar na gama, na hada bandashen g

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ashley's Cakes And More
rannar

Similar Recipes