Ferfesun kayan ciki

Fatimah Birma
Fatimah Birma @cook_15505849
Gombe

The taste is very sweet I like to eat this every day

Ferfesun kayan ciki

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

The taste is very sweet I like to eat this every day

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
5 servings
  1. 1kilo of kayan cikin rago,
  2. citta,
  3. albasa da onga,
  4. Maggi
  5. Kayan Miya and
  6. water

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Da farko Zaki wanke kayan cikin ragon sai tsantsame ruwan kisa atukunya

  2. 2

    Sannan kisa citta da albasa da Maggi daidai haka sai kibarshi ya fara dahuwa

  3. 3

    Ki sake zuba ruwa daidai haka sai rukfe kibarshi yakara 30

  4. 4

    Sannan.kisa kayan Miya ki Kara Maggi da kayan kamshi kibarshi har sai yayi.

  5. 5

    After kaman 45 mint sai ki bude kiduba in ruwan ya shanye

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatimah Birma
Fatimah Birma @cook_15505849
rannar
Gombe

sharhai

Similar Recipes