Pan Grilled chicken

Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
Wann kazar gashin pan ne na koyeshi sanda mukaje cookout nima nagwada tayi dadi ngd @meenat dream kitchen
Pan Grilled chicken
Wann kazar gashin pan ne na koyeshi sanda mukaje cookout nima nagwada tayi dadi ngd @meenat dream kitchen
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko zaki wanke kazarki ki tsaneta bayan ta tsane sai ki dakko hadinki da kika hada
- 2
Sai kishafe jikinta dashi duka sai ki rufeta tsawan awa daya zuwa 2 daii bayan tayi wann awannin a fridge
- 3
Or norml haka sai ki zuba mTa mai kadan kidora ki rufe ki barta tafara kinajuyawa
- 4
Kina juyawa innan yayi ki juya nan a hnkali
- 5
Har tayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Grilled chicken 2
Wannan nau'in gashin akwai dadi ga kuma kyau a ido sanan flavor din kayan kamshi har cikin kashin kazar yake ratsawa 😋 Gumel -
-
-
-
-
-
Chicken shawarma
Shawarma akwai dadi ga kuma sauki wajen yi ki gwada yar uwa da kanki zaki bani labari basaikin je kin siyo a restaurant ba zaki iya yin taki a gida kuma tayi dadi mai gida ma yayi santi.#SHAWARMA Ummu ashraf kitchen -
-
-
Pepper chicken
Wannan naman yana da dadi ga amfani a jiki musamman a irin wannan yanayin na sanyi. Gumel -
-
Gashin kifi a kasko(pan grill fish) 🐟
Gashin Yana da Dadi ga wani kamshi na musamman da yake tashi. Uhm uhm ba a magana dai. Sai an gwada Akan San na kwarai 😅😅😋😋😋 Khady Dharuna -
-
Kazar KFC
Maigida Yana son wnn suyar kazar sosai shiyasa nayi masa nagode sosai maryama's kitchen nayi amfani da recipe dinki😍 Hannatu Nura Gwadabe -
Grilled chicken
#kaduna2807.Gashin kazan nan na da dadi sosai musamman idan kayi marinating over night sinadaran da ka hada na marinade fin sun fi ratsa kazar a hankali ga dandano meh dadi. mhhadejia -
-
Pepper chicken
Wannan harin kazar yayi matukar dadi,kuma iyalina sunji dadinta sosai tareda yabawa Samira Abubakar -
-
-
-
-
-
Ferfesun kaza
Hhhhmm wannan kazar tayi dadi sosai. Yana da dadi wurin yin bude baki da ita ko sahur TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Quick fan grill chicken
Inason wan nan gashin kazan domin yanada dadi sosai kuma kazar tanayin laushi matuka khamz pastries _n _more -
-
-
Gashashiyar kaza
#myfavouritesallahmeal ina matukar son kaza musamman gasassa shiyasa, nayi wanan gashin na gargajiya, tayi matukar dadi ga kamshi kuma na musamman. Phardeeler -
Chicken shawarma
#SHAWARMA. Ansayomin gasashshen naman kaza kuma gashi cikina ya ciki,sai nasaka cikin fridge, inata tunanin yazanyi dashi kawai sainayi tunanin nasakashi cikin wannan hadin shawarma. Shawarma nayi matukar dadi,iyalina sunji dadinta kuma sun yaba. Samira Abubakar
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16682394
sharhai