Peanut ba egg

Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko na zubawa gyadata ruwan zafi na barta zuwa mintina 5 na tsaneta na bazata zuwa mintina 5
- 2
Bayann na hada sugana d fulawa da madara na juya bayan na juya na zuba ruwa na kwaba da kauri na dakko gyadata
- 3
Na soya a maii kuma yayi dadi ga wanda bayason kwai ya gwada yayi dadi
- 4
Bayan na dakko gyadata na zuba wann hadin nawa ina juayawa ina zuba fulawa har ya hade
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Sinasir din shinkafa
Sinasir abincine na gargajiya musamman akasarmu na borno muna sonshi sosai kuma yanada daraja sosai awurinmu TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Chin chin
Kawatace tazomin mai musamman tundaga jos shine namata wannan cincin din don tatafi da ita kuma taji dadinshi sosai har tana cewa dama zansakeyin wani na aykamata har zuwa jos TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Masan semo
Ina tunanin mezanyi don breakfast sai natuna cewa yarana da oga suna son masan semo fiye da na shinkafa sai kawai nayanke shawarar yimusu TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
Danwaken fulawa
#danwake contest badai dadiba dankuwa iyalina suna Sansa sosai ga sha nishadi . hadiza said lawan -
Sponge cake
Yanada dadi sosai gakuma bawuyan yin yarana sunasonshi sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Dublan me gyada
Wannan Diblan baa cewa komai ga dadi ga gardin gyada ya kamata ku gwadashi sbd ilaina suma sunji dadin shi #DUBLAN Sumy's delicious -
Peanut burger 2
Na Yi order ne a wajen moon, kamar da Wasa yara sukace nayi ta siyarwa nace tom, aikuwa a kwana 1 ta kare gashi munada nisa, Tana kaduna Ina Kano☹️🤦 ba shiri na tashi nayi na zuzzuba kamar dai yanda ta aikon da shi. #wearetogether Khady Dharuna -
-
Chinese kubza
#oct1strush nakasance mai son sarrafa fulawa duk yanda naga anyishi nima say nagwada shiyasa iyalaina suke jin dadin yanda nakemusu abunbuwanda sukeso gaskiya munji dadinsa sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
-
-
Peanut burger
Godiya me tarin yawa a gareki Aysha Adamawa, wannan girki yana da dadi sosae kowa yaji dadinsa da nayi. Afrah's kitchen -
-
-
-
-
Chocolate bread
Hhhmmm wannan brodin dadikan ba magana gashi kuma yana da laushi sosai#BAKEBREAD TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Bredi mai laushi(soft bread)
Wannan bredin yanada dadi sosai gakuma laushi kuma musamman idan aka hadashi da shayi kokuma lemo mai sanyi#BAKEBREAD TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Kek mai chakulet (chocolate cake)
Ina godiya sosai ga Chef Suad da kokarinta wurin ganin ta koyar da mu wannan kek kuma mun koya. Hakika en gidanmu kowa ya ji dadinsa suna burin in sake yi musu irinshi. Na gode sosai Princess Amrah
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16689883
sharhai