Danwake

Nafisat kitchen
Nafisat kitchen @cook_37928994

Inasun danwake da manja

Danwake

Inasun danwake da manja

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
2 yawan abinchi
  1. 2 cupFlour
  2. Kuka
  3. Ruwan kanwa
  4. Manja, yaji

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Zan zuba flour a bowl insa kuka inzuba ruwan kanwa inkwaba

  2. 2

    Indura ruwa idan yatafasa sai dinga diban kullin INA sawa inta jefawa har ingama inrufe tukunyar

  3. 3

    Sai inkwashe inzuba aruwan sanyi inzuba a plate insa manja da yaji aci

  4. 4

    Idan yafara tafaso wa yana kumfa injuya inbashi yadahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat kitchen
Nafisat kitchen @cook_37928994
rannar

sharhai

Similar Recipes