Doya da kwai

Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki bare doya ki wanke kixuba a tukunya kidora a wuta ki zuba ruwa kisa gishiri d sugar
- 2
Bayan kinzuba ki barta ta dahu ki tace sai ki barta t huce ki kawo kwai ki fasa ki kawo albasa maggi terra da star ki zuba a kwan sai ki kada
- 3
Bayan kin kada ki kawo fulawarki ki na tsoma doyarki a kwai kina sakata a fulawa kina kara sata a kwai sai kisa a mai ki soya shine kwai yake kama doya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Soyayyar doya da kwai
Inason doya sosae gskia musamman dana hada ta da sauce naji dadinta sosae#foodfolio Sholly's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Soyayyar Doya mai kwai
#Iftarricipecontest,gaskiya doya na daya daga cikin abinci masu muhimmaci dana ke so,shiyasa nake saffarawa ta hanyoyi daban-daban Salwise's Kitchen -
Doya da kwai
Mutane dayawa na tmbya ta yadda na soya doyata kwan y kama jikinta sosai to alhamdulillah ga yadda nayi 🥰😄 ina ftn a dace#teamkano#kanostate Sam's Kitchen -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16700700
sharhai