Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko uwar gda xaka ferraye doyar ta manya.sai ta wanke ta da dora ta a wuta

  2. 2

    Bayan ta dahu sai ki yanka ta yarda kike sa. Sai kuma uwar gda ta dora mai ta da yar albasa aciki. A gefe kuma ta fasa kwain ta

  3. 3

    Sai ta sa dayor a cikin kwain tana sayawa har sai yayi golden brown.sai souces mai xa,a dora da albasa su soyu sai uwar gda ta jajjaga attaruru da xuwa da dandano da kuma kayan kamshi.bayan sun suyo sai ta xuba kwai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat sabo Aliyu
hafsat sabo Aliyu @cook_16682890
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes