Shinkafa me hadi

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan hadin shinkafa yana da matukar dadi

Shinkafa me hadi

Wannan hadin shinkafa yana da matukar dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1mintuna
1 yawan abinchi
  1. Shinkafa kofi 2
  2. Gishiri
  3. Kwai 3
  4. Mai
  5. Dafaffen karas 4
  6. Albasa 2
  7. Lawashin albasa
  8. Sinadarin dandano
  9. Tafarnuwa
  10. Citta

Umarnin dafa abinci

1mintuna
  1. 1

    Zaki tafasa shinkafa da gishiri Amma kar tayi laushi sosae Sannan ki taceta Tasha iska

  2. 2

    Sannan ki yanka albasa ki soyata tayi brown ki ajiye aside

  3. 3

    Ki fasa Kwai ki saka mishi ginger kadan ki jujjuya ki zuba a fan ki dagargazashi Sannan ki kwasheshi

  4. 4

    Ki kawo shinkafa ki zuba a fan da mai kadan ki soyata sama sama ki juye Kwai,albasa,da lawashi ki juyasu sosae kisa karas da kika dafashi ki juya

  5. 5

    Ki sauke in yayi minti biyar

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai (3)

Similar Recipes