Kayan aiki

30mint
  1. Doya rabi
  2. Kwai 3
  3. Albasa 1
  4. Maggi 4
  5. Jinja
  6. Tafarnuwa
  7. Mai
  8. Gishiri

Umarnin dafa abinci

30mint
  1. 1

    Dafarko zaki fira Doya kiwanke wai kisaka a tukunya kizuba farin magi da gishiri kitafasa

  2. 2

    In yayi Tafasa sai ki sauki kidaura Mai awuta kiyanka albasa kifasa kwai kiyanka Albasa kisaka magi sai kidinga dauko doyan kinasawa cikin ruwan kwan kinasawa cikin Mai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Raulat Halilu
Raulat Halilu @cook_34883418
rannar

Similar Recipes