Kunun tsaki

Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917

#sugarfree..Yana da dadi sosai hardae idan ansaka madara😋 sannan ga qosai...

Kunun tsaki

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#sugarfree..Yana da dadi sosai hardae idan ansaka madara😋 sannan ga qosai...

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. 1Gumbar gero
  2. 3Ruwa
  3. 4Madara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dibi gumbar gero ki dama da ruwa tayi kauri

  2. 2

    Saiki saka ruwan zafi wayan da suka tafasa Zaki ga yayi kyau yayi kauri irin dae yanda zamu iya shansa

  3. 3

    Saiki saka madara 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917
rannar

sharhai

Similar Recipes