Farar shinkafa da miyar kifi

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

#Activeamazing munji dadinshi sosai ga saukin yi kuma

Farar shinkafa da miyar kifi

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#Activeamazing munji dadinshi sosai ga saukin yi kuma

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
4 yawan abinchi
  1. Shinkafa
  2. Kifi tarwada
  3. Kayan miya
  4. Ganyan ugu
  5. Mai
  6. Dandano. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Nafara gyara kifi nasa mishi Kayan kamshi da albasa na tafasa shi kadan nasauke

  2. 2

    Saina gyara Kayan miya na na greating dinsu. Sannan na dora tukunya nasa mai daya fara zafi nasa ginger and garlic pest nakawo albasa mai dan dama naziba deya fara nuna nasa Kayan miya na nbarshi har ruwa yaran tsotse

  3. 3

    Saina kawo kifi na nazuba nasa dandano da sauran kayan kamshi nazuba nabarshi kamar 5min saina kawo genyen ugu nazuba nabarshi minti 3nasauke

  4. 4

    Gashi naci da farar shinkafa kuma yayi dadi sosai kuma yana dadi da sakwara ko tuwo

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes