Tura

Kayan aiki

1 hours
2 yawan abinchi
  1. Alayyaho
  2. Tsaki
  3. Ruwa
  4. Gyada
  5. Attaruhu
  6. Yauwa(optional)
  7. Gishiri
  8. Dandano (optional)
  9. Barekata
  10. Mangyada (optional)

Umarnin dafa abinci

1 hours
  1. 1

    Zaki dora ruwa akan tukunya seki zuba gyada aciki

  2. 2

    Idan tafara dahuwa seki zuba gishiri, attaruhu da dandano

  3. 3

    Seki burga tsaki aciki yadanyi ruwa ruwa

  4. 4

    Daganan seki zuba barekata

  5. 5

    Seki zuba alayyahonki

  6. 6

    Idan ya turara seki sauke

  7. 7

    Ana iya zuba mangyada kadan aciki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Ibrahim
Amina Ibrahim @meenah_HomeV
rannar

Similar Recipes