Tura

Kayan aiki

30mins
2 yawan abinchi
  1. 1 cupGwanda
  2. 1 cupKankana
  3. Cucumber half
  4. 1Orange
  5. 2Lemon
  6. Sugar option
  7. Mint 1stick
  8. 5Clove

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Zaa cire ‘ya’yan gwanda da kankana a yanka sai orange a cire bawon a yanka cucumber sai a saka clove

  2. 2

    Ayi bleanding a tace a saka sugar asa a fridge ko asaka kankara ayi garnish da lemon da mint zaa iya Sha a haka ba sugar enjoy🥰

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatyma saeed
rannar
Katsina State, Nigeria
An haifeni a katsina Ina zaune a katsina
Kara karantawa

Similar Recipes